EYEDOL/ORPHEOUSHAUSA3
Text-to-Speech • Updated • 1
audio audioduration (s) 0.42 15.8 | speaker_id stringlengths 5 5 | text stringlengths 2 150 | language stringclasses 1
value | gender stringclasses 2
values | age_range stringclasses 3
values | phase stringclasses 2
values |
|---|---|---|---|---|---|---|
NIYJY | Matasa ba sa cin goro kamar na tsofaffi. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
GN1UJ | Audu ya yi faɗa da makanikin jirgi. | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
92IRM | Diɓo mun ruwa da moɗan! | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
UVQVI | wane suna za a sawa jaririn? | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
2Q5A7 | An katse mu daga samun wuta. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
UT6UX | Eh, na ga ya na gaida mutumin jiya | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
61H9T | Na kusa mutuwa lokacin da na faɗa kogin | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
927NM | Kin duba ko Obin ɗin tayi zafi? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
7INXT | Yimin aski mai hawa uku | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
UT6UX | Saboda ƙawance na da Jummai iyayen ma sun zama abokai | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
MP3ZG | Labari na fitaccen fim ne a Arewacin Najeriya. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
C6BRO | Watsawa yana aiki a matsayin matsakaicin da ke isar da wuta. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
9A664 | Zan je wanke gashi na. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
TGTDH | Yaushe aiki ne? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
ROPBS | Magi yana ƙarawa miya ɗanɗano. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
DJQET | Bayi na baya wari. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
NLWTY | Stapler na'urar inji ce da ake amfani da ita don haɗe takardu tare. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
SCHBM | Ka saya bakin fenti din? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
08F8Q | shugaban makaranta yasa mallami ya daki usman | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
UVQVI | Ka bar suma a kan ka saboda kayi dada ne? | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
BAIGL | Harkar zane-zane basira ce | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
19TDR | Mama Binta za ta taya su girki a gidan biki. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
JHUHG | Ba zan iya da anko dinnan ba. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
7INXT | Aisha ta ce da abdullahi bari muyi magana ta Facebook | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
G4VU7 | Ina wanka kullum da safe. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
PL2AZ | Fili ya fi tsada a Lagas da Abuja, akan kowace jiha a najeriya. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
R4EB8 | gobe zan je in Sayo takin nail ɗin | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
EX3HO | Adamu ya rabu da Susan saboda tana yin addinin Tao | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
CZP1G | Shugaban Najeriya na yanzu shine Bola Ahmed Tinubu | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
GKNOH | a sakandare akwai ɗakin karatu | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
D5JJW | An sadaukar da yarona ranar Lahadin da ta gabata. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
5DEUC | Ina cin Karas da kabeji | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
CS8BD | Hajiya za ta saya kayan ɗaki a Saudiya | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
UYW52 | Ka iya bugan wasan Gofi? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
O0456 | Hannu wani bangare ne na saman jikin mutum. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
NSWR1 | Akwai hanyar motoci a filin jiragen sama. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
BAIGL | Abonkan aiki za su tantance kalamai a jikin hira | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
YPIGE | Aisha ta so ta samu kitsonta da safe. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
L6WVQ | A ina za ku gina ofishi na gaba? | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
P6DJC | Ma su kula da jirgin ruwan ba sa kusa da jirgin. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
8S8PY | Ya sayo magin gudawa a kasuwa. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
R2GDG | Babana ya na so ya buɗe shafi a Tiwita | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
5ZQWT | Ta shiga bandaki a tasha. | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
FSFAK | Ka kunna talibijin? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
R2O0H | anayi wa mutum allura da sirinji | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
7DHWB | Zan sake kai ziyara daya daga cikin gurin shaƙatawa na ƙasa a lokacin hutunmu. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
1NHV2 | Aski na da amfani ga al'ummar Hausawa. | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
4Z2LL | Zan je sayan takalmi a Zamfara | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
ROPBS | Za mu kirɓa doyar kafin ta yi miyar. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
ZZXCX | Ladi tana kallon labarai a talabijin. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
K53SU | E, an magance rikicin da ke faruwa tun jiya. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
QZS7J | Kashe talabijin yanzu | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
3MIU3 | Takalmar ƙwallon ƙafa iri iri ne, masu tsada da marasu tsada | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
7W6JV | Yes, madubin babur ɗin ya karye | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
1EZKL | Yanzun ya girbe shinkafan | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
W1GID | Kusan duk finafinan arewacin Najeriya akwai waƙa | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
SX7RH | Eh,yan wasan suna cike. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
FDAX0 | ya tafi ya sarawa tutar ƙasa | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
6N67R | A'a bani da katifar tsakiya a falor dina | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
9TC6F | Balarabe zai yanka kazar. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
ROPBS | Musa ya cika yanzu. | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
RS1BF | Kwana nawa suka yi suna yin fim ɗin? | hausa | female | 18-29 | phase 2 | |
XXZ5O | Ana samun riɓa a harkar shirin film. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
92IRM | Ban yariyar yaya na! | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
F624Z | Buba ya shiga ɓangaren ƴan hatsi. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
FDAX0 | Jamila da jamilu fim ce da tayi tashe sosai | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
5C2I4 | Jihar Kano tana da wuraren gyara fiye da biyu. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
XXZ5O | Sakatariyar ta ta rubuta wasikar. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
L3MXH | Mace kanyi al'ada sau ɗaya ne a wata | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
58OHE | Maryam ta dafawa ƙawarta tuwo shinkafa da miyar taushe. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
TITAH | Kawun Musa yayi alƙawari kaini yawon shaƙatawa a ƙarshen sati. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
RJ1R3 | Kananan a hotel gobe? | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
ICMVD | Alkalin wasan zai hura usur ya gargadi dan wasan da ya nuna keta ga dan wasan daya bangaren | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
EX3HO | Mista Johnson dan Hindu ne kafin ya musulunta | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
UG887 | Dakin masauki mafi tsufa yana cikin Japan. | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
INGPQ | Ba kowa ne yake son farfesun kifi ba. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
GQQJ3 | Ofishin Mataimakin Shugaban Jami'ar ne ke da babban jami'in gudanarwa na jami'a. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
08F8Q | Masallacin an gina shi kamar duplex. | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
4CLTZ | Babban ginin choci a jihata gidan sama ce | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
6P3CR | za'a Samar da hanyar da zai sa Kunun aya ta Dade kamin ta lallace | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
6D65C | Gishiri shi ne miya. | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
7AX5O | Najeriya ta samu 'yanci ɗaya ga watan Oktoba. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
3SFN5 | Banda mallamin ki in ko akwai wanda yake da hannu akan kula da ciyar da dalibai? | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
F624Z | An daina sayar da gero a ƴan hatsi. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
KKFFH | Ta tabbata ka biya ado gwanja! | hausa | male | 18-29 | phase 2 | |
PYBJV | Sai mun jira kamfanin lantarki haske kafin mu yi girki a daren jiya | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
JKLX3 | Ka kunna abin tafasa ruwan wanka? | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
U07V5 | Na siyo maganin kajin a shago. | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
GKNOH | Bilya ya saya saƙaƙƙen hula. | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
6N67R | Maryam ta dafa abinci mai daɗi | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
DI3ZZ | Ta kai jikanta gurin kula da jarirai bayan haihuwa domin a bashi kulawa. | hausa | female | 18-29 | phase 1 | |
6P3CR | Jaririn da Yaya ta ta haifa Kato ne da 'yan kumatun sa | hausa | female | 30-over | phase 2 | |
7G1QX | Akan ba da sarauta ne bisa wasu dalilai. | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
L2F9F | Yanbanga sun koka kan kayan sawa. | hausa | male | 30-over | phase 1 | |
23MQJ | Yi haƙuri kuma ka ba wa shaura damar bayyana tunaninsu da yadda suke ji. | hausa | male | 6-17 | phase 1 | |
L083A | Eh, wannan shine zane na | hausa | male | 18-29 | phase 1 | |
U07V5 | Kawun sa zai je tambayo mai aure | hausa | male | 30-over | phase 2 | |
UZJ6Q | Ina so a raɗa ma yaron suna Sunday ! | hausa | female | 6-17 | phase 1 | |
7ZRNG | Wani ɗan sanda ya sa yunifom mai kyau | hausa | female | 30-over | phase 1 | |
UT6UX | Ana samun zuma mai kyau a kasuwa. | hausa | male | 18-29 | phase 2 |